Addini
Bidiyo: Ran Malam Ya Ɓace ! Allah Ya Tsinewa Duk wanda Ya Kashe Sayyadina Hussain ko Yayi Murna Kashe shi
A cikin wannan bidiyo sheikh Muhammad auwal albani zaria yayi tsinuwa zuwa ga duk wani wanda ya kashe Sayyadina hussaini ko yayi murna kashe shi da ankayi.
A cikin wannan bidiyo zakuji irin ta’addanci da yan Shi’a ke danganta Sahabban Manzon Allah s.a.w.
Ga bidiyo nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com


![[Bidiyo] Dalibin Sheikh Bello Yabo Ya Mayarwa Malam Murtala Bello Sokoto Martani](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2022/08/Bello-Yabo-vs-Murtala-Bello-Sokoto-.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)