Addini
-
Bidiyo : Karya Ta Karewa Dan..! Ga Malam Yana Karyata Masu Cewa Ya Mutu Da Bakinsa
Alhamdulillahi wannan shine bidiyon da ankayi da malam wanda ya nuna yana cikin gidansa kuma wajen aje litattafai wanda yana…
Read More » -
Shin Da Gaske Malam Bashir Ahamd Sokoto (Danfili) Ya Rasu?
Daga jiya zuwa a cikin garin Sokoto da kewa da sauran sassan arewacin Nigeriya ana ya yata cewa malam Bashir…
Read More » -
Masha Allah ! Dakta Gumi ya fara shiga rugga da kauyaku a daji yana koya masu addini da da’awah (Hotuna)
Shaikh Dakta Ahmed Gumi ya fara ziyartar rugar Fulani da kauyaku domin yi masu da’awah da karantar dasu addini. Shehin…
Read More » -
‘Dalilin da ya sa nake gayyatar Kiristoci masallaci wurin tafsiri da Ramadan ~ Sheikh Khalid
An haifi Sheikh Muhammad Nuru Khalid a ranar 1 ga watan Oktoban 1960, wato ranar ɗaya da aka bai wa…
Read More » -
Bidiyo : Qalu Innalillahi Yadda Ake Dillancin Matan Aure Ana zinace Zinace Dasu
A cikin wannan bidiyo zaku ji irin yadda matar aure nurses take bada neman barin aiki akan “night duty” Wanda…
Read More » -
Bidiyon Ku San Malamanku Tare da Sheikh Dr Bashir Aliyu Umar
An haifi Dakta Bashir Aliyu Umar a Unguwar Yola a cikin birnin Kano ranar 27 ga watan Yuli 1961. Ya…
Read More » -
Kyautar Bikin Chirismas: Halal Ko Haram? ~ Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Kano
Bismillahir Rahmanir Rahim Da yawa Musulmi suna tambayar shin ko ya halatta su karbi kyautar kiristoci a ranar kirsimeti, musamman…
Read More » -
Inna Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un : Allah Yayiwa Dr Sheikh Ahmed Lemu Rasuwa
Allah yayiwa Babban Malamin Addinin Musulunci wato Dr. Justice Sheikh Ahmed Lemu OFR, Rasuwa. Malam ya rasu bayan yayi fama…
Read More » -
Bidiyo: Qalu innalillahi Wa’inna Illaihirraju’un!! Allah Kuji Wani Irin Cin Amana Daya Faru !!!
Wani gajeren bidiyo na kalla na Sheikh Bin Uthman Kano, yake bada wani labari kamar haka: Wani mutum ne ya…
Read More »




