Addini

Bidiyo : Karya Ta Karewa Dan..! Ga Malam Yana Karyata Masu Cewa Ya Mutu Da Bakinsa

Alhamdulillahi wannan shine bidiyon da ankayi da malam wanda ya nuna yana cikin gidansa kuma wajen aje litattafai wanda yana magana da karya wasu mugayen mutane da sukw yada wani bidiyo na cewa ya mutu.
Wanda yace duk wanda yayi wannan sunyi ne domin su tada hankalin jama’a wanda ya nuna cewa idan lokacinsa yayi zai mutu,suma masu yadawa idan lokacin su yayi zasu mutum.
Ga bidiyon nan ku saurara daga bakin malam.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button