Addini
Bidiyo : Qalu Innalillahi Yadda Ake Dillancin Matan Aure Ana zinace Zinace Dasu
Advertisment
A cikin wannan bidiyo zaku ji irin yadda matar aure nurses take bada neman barin aiki akan “night duty” Wanda ta daina zuwa aiki anka turomaka takarda gargadi sai tace eh taji zata rubuta sai ake tambayarta miyasa.
Tace nagaji da wannan zina anka kamar tace yadda ake nema na sai tace a’a kowa yana nemana a night duty anka ce suwaye tace kowa yana nemanta.
Ga dai bidiyon nan kasa ku kalla.
https://youtu.be/YyfLCQfm8oQ