Addini

Shin Da Gaske Malam Bashir Ahamd Sokoto (Danfili) Ya Rasu?

Daga jiya zuwa a cikin garin Sokoto da kewa da sauran sassan arewacin Nigeriya ana ya yata cewa malam Bashir Ahamd Sokoto Danfili ya rasu wannan karya ne yana nan da ransa bai mutu ba.
Yana nan yana samun karin sauri yana bukatar addu’armu yan uwana Musulmi mu taya shi addu’a.
Wannan shine dalilin bincike Hausaloaded wanda ya tabbata bai mutum ba.
Wannan kuma shine posting din da ake yada karantun malam a shafin Facebook.

Wannan shine abinda babban malami kuma dan Sokoto yayi wato Dr mansur sokoto

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button