Addini
-
Yar Kano ce ta lashe Musabakar al-Kur’ani ta kasa bangaren mata
A yau ne aka kammala musabakar Al-kur’ani mai girma ta kasa a jihar Kano da ke arewacin Najeriya. An fara…
Read More » -
Limaman da za su jagoranci sallar Taraweeh da Tahajjud a masallancin Harami a bana
Hukumomin Saudiyya sun fiter da jerin sunayen limaman da za su jagoranci sallolin Tarawi da Tuhajjud a masallacin Harami da…
Read More » -
Bidiyo : Tofah Limamai Sun Fara Aike Ma Gwamna Ganduje sako mai Zafi Akan Alert
Wannan wani limami ne wanda ya fito yana magana da cewa ana musu gori akan suna jin alert wai dole…
Read More » -
Alhamdu Lillahi Dr Muhd Rabiu R/lemo Yayi Martani Bayan Kotu ta Amince ayi zama da Abduljabar
A yau dai ne kotu ta yarda ta amince ayi zaman titsiye da Abduljabar wanda a can baya ta haka.…
Read More » -
Kotu ta amince a yi Muƙabalar Malam Abduljabbar da Malamai
Lauyan nan Barista Ma’aruf Yakasai ya janye buƙatar dakatar da Muƙabala da ya nemi kotu ta yi a kwanakin baya.…
Read More » -
Bidiyo : Shugabanni Kuji Tsoron Allah Ku Sauke Hakkin Talakawa (Ran Malam Ya Ɓace Matuka)
Wannan wani bidiyo ne wanda malam yayi jawabi mai ratsa zuciya wanda kuma yayi kira ga al’umma da muji tsoron…
Read More » -
Gaskiya Gwamnatin Jihar Kano Bata Kyautawa Khalifa Sheikh Mahi Inyass Da Sauran Shehunnan Tijjaniyya Ba
Abinda ya faru a gidan gwamnatin jihar dangane da jawabin da Maualan Khalifa Sheikh Mahi Inyass yayi akan Halifancin Muhammadu…
Read More » -
Bidiyo : Cikin Bacin Rai Sheikh Bello Yabo Yatona Aisiri Akan Allurar Korona
Sheikh bello Yabo Sokoto yayi magana mai kyau akan allurar corona wanda kada talaka ya yadda ayi masa wannan allura…
Read More »









