Addini
Bidiyo : Shugabanni Kuji Tsoron Allah Ku Sauke Hakkin Talakawa (Ran Malam Ya Ɓace Matuka)


Advertisment
Wannan wani bidiyo ne wanda malam yayi jawabi mai ratsa zuciya wanda kuma yayi kira ga al’umma da muji tsoron Allah.
Kuma yayi jan hankali Sosai ga shuwagabannin kasar nan.
Ku saurari Wannan bidiyo zaku irin yadda malam yayi kira da kowa ya gyara domin Akwai tashin kiyama.
https://youtu.be/z4CfBRabsk4



