Addini
Bidiyo : Cikin Bacin Rai Sheikh Bello Yabo Yatona Aisiri Akan Allurar Korona
Sheikh bello Yabo Sokoto yayi magana mai kyau akan allurar corona wanda kada talaka ya yadda ayi masa wannan allura wanda yace karya ne babu corona a Nigeria.
Yayi tone tonen asiri a cikin wannan bidiyo ku saurara kuji.
https://youtu.be/NK2JMKLDURE