A Dalilin Zagin Annabi muhammadu s, a, w Anan Cikin Garin Sade Karamar Hukumar Darazo, Bauchi State
Wani matashi mai suna (TALLE MAI RUWA) yayi batanci ta fanni zagi gadan-gadan wa fiyayyen halitta annabi Mohammad s,a,w anan cikin garin sade hakan ya sanya bacin rai wa musulman cikin garin sade suka aiwatar da hukuncin kisa kai tsaye ba tare da sauraron hukuncin gwabnati ga wannan gurbataccen mutuminan ba,
matashin kafin ya aiwatar da wannan aika-aika musulmi ne da yake zaune a unguwar kudun Sade, Kuma kafin tabbatar da yin wannan hukuncin da mutanen gari su kayi malaman addinin musulunci sun kira shi sun tambaye shi akan abun da ake tuhumarsa, a take ya amsa musu da cewa ya aikata, wannan dalilin yasa mutane gari suka aikashi izuwa lahira.
Allah shi Kara wa annabi Mohammadu daraja. Amin!
Majiyarmu ta samu wannan labari daga sade constituency a shafin Facebook.
Ga yadda mutane sunka yiwa wannan zindiki.
Leave Comment Here