Addini

Alhamdu Lillahi Dr Muhd Rabiu R/lemo Yayi Martani Bayan Kotu ta Amince ayi zama da Abduljabar

A yau dai ne kotu ta yarda ta amince ayi zaman titsiye da Abduljabar wanda a can baya ta haka.
Wanda shine nan take dr Muhammad Rabi’u r/Lemo dan uwa ga shehin babban malamin hadisi sheikh Dr Muhammad sani umar R/lemo ga abinda yake cewa:
“Alhamdulillahi
Allah ka kaimu ranar titsiye Abduljabbar lafiya, kuma ka dora gaskiya a kan karya, ka karya makiya Sunnah da Ma’abotanta. Ameen.”

Furucin Allah ka karya makiya sunnah da ma’abotanta sai muke ke jin kamar malam bai yi dai dai ba sai ya sake wallafa rubutu kamar haka.
“Addu’ata Daidai Take.
Allah ya karya makiya sunnah da ma’abotanta.
Ma’ana : Allah ya karya makiya sunnah da makiya ma’abotanta.”

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button