Addini
Izgili ne Yabon Annabi da Kida Saboda Gwara kidan Shata -Sheikh Bello Yabo Sokoto
Advertisment
Sheikh bello yabo Sokoto a wajen karatunsa da yake gabatarwa duk sati a masallacin kofar gidansa da gwiwa low-cost cikin karatun ya dauko batun kida a cikin karatunsa.
Wanda yace yawan zina ce zina ce alama ce ta tashin alkiyama da yawan kida shima alama ce ta tashin alkiyama nan ne yake cewa yau harda yabon Manzon Allah sai an sanya kida wanda yace kada ayi kida amma shine zaka yiwa yabo ka sanya masa kida kaga a nan gwara shata da naka saboda kai kayi izgili ga manzon Allah.
Zakuji bayyani sosai akan furta wannan magana da yayi sai ku saurara a cikin alamar faifan bidiyon da ke kasa.