Addini
-
[Sautin murya] Illolin da Obasanjo, Tinubu da wasunsu sunkayiwa arewa da musulmai kashin kiyashi -Daga bakin sheikh jaafar mahmud Rahimahullah
Illolin Da Obasanjo, Bola Tinubu Da Wasunsu Sukayiwa Al’ummar Arewa Nageria Da Kuma Musulunci Daga Bakin sheikh Jafaar Mahmud Adam…
Read More » -
Complete Audios Na Muhadarorin Sahabbai
1. Shaidar Alqur’ani Game da Sahabban Manzon Allah S.A.W Dr. Jameel Muhammad Sadis Dr. Muslim Ibrahim Barrister Ishaq Adam (1a)…
Read More » -
[Bidiyo] Ban Taba Ganin Abin Tausayi Da Yakai Na Kisan Hanifa – Sheikh Aminu Daurawa
Tunda Nake Ban Taba Ganin Abin Tausayi Da Yakai Na Kisan Yarinyar Nan Ba Martanin Sheikh Ibrahim Aminu Daurawa Kan…
Read More » -
Nigeria Taci Gasar karatun Alkur’ani Na Nahiyar Afrika baki daya
Masha Allah, Alhmadulillahi munji dadin cin wannan gasar saboda mu musulmai abin alfahiri ne garemu baki daya. Wanda an fitar…
Read More » -
[Bidiyo] Martanin Prof Isah Al Pantami kan kisan Hanifa wanda yasa mutane zubda hawaye
Ministan Sadarwa Farfesa Isa Ali Pantami ya hori mahaifan Hanifah Abubakar, yarinya ƴar shekara 5 da malamin makarantar su ya…
Read More » -
[Bidiyo] Cin Bacin Rai! A fito a Gaban kowa a Kashe shi kawai Dr Abdallah Gadon Kaya
Sheikh Abdallah Gadon Kaya Ya Bukaci A Kasheshi A Fito Dashi A Daddatsa Shi A Gaban Kowa-inji Abdallah Usman Gadon…
Read More » -
[Bidiyo] Allah ya wulakanta wannan mugu azzalumi – Dr Muhd Sani Umar R/Lemo
Dr Muhammad sani umar r/lemo a cikin dububarsa yayi kalamai masu tsauri akan wanannan mutum azzalumi Wanda yayiwa karamar yarinya…
Read More » -
Takaitaccen Tarihin Dr Ahmad bamba buk – Daga bakin Sheikh Aminu Daurawa
A wajen majalisin Sheikh Aminu Ibrahim daurawa da yake mika ta’aziyyarsa yayi tsokaci da bada takaitaccen tarihin rayuwar Sheikh Dr…
Read More » -
Gwamnan Kebbi Atiku Bagudu Ya Bawa Kungiyar Izala Miliyan N50M
Gwamnan jihar Kebbi Sanata Atiku Bagudu ya bawa kungiyar Izala gudunmuwar Naira Miliyan 50 domin gina jami’ar musulunci a Jigawa.…
Read More » -
Sabon Tonon Asiri : Dalilin da yasa ankayi sulhu da Turji da Kisan Mutanen Anka da Bukuyum – Murtala Assada
Mai Girma Shugaban qasa! Gwamnonin Sokoto Zamfara kuji tsoron Allah!! kusani qyale wannan Ta’addanci yana’ci gaba da yad’uwa cikin al’umma,…
Read More »