Advertisment
![[Bidiyo] Cin Bacin Rai! A fito a Gaban kowa a Kashe shi kawai Dr Abdallah Gadon Kaya [Bidiyo] Cin Bacin Rai! A fito a Gaban kowa a Kashe shi kawai Dr Abdallah Gadon Kaya](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2022/01/Capture-2022-01-22-08.42.19_040253.jpg?resize=300%2C169&ssl=1)

Sheikh Abdallah Gadon Kaya Ya Bukaci A Kasheshi A Fito Dashi A Daddatsa Shi A Gaban Kowa-inji Abdallah Usman Gadon Kaya
Yayi Martani Cikin Wani Bidiyo Inda Ya Bukaci Gwamnati Data Fito Da Makashin Hanifa Ta Kashe A Gaban Al’umma,Sannan Ya Kalubalanci Hukumar Kare Hakkin Dan Adam Kan Shiru Datai Akan Batun.
Inda Yace Gwamnan Kano In Yaga Dama Yau Zai Iya Saka Hannu A Kashe Mutumin Nan.Sannan Yakara Da Cewa Zasu Ga Aikin Khadimul Islam Din In Nagaske Ne.
Daga Karshe Shehin Malamin Ya Kara Da Cewa Zasu Cigaba Da Bibiyar Lamarin Har Sai Sunga Mai Gwamnati Zatai Kai.
Ga bidiyon nan ku saurara
https://youtu.be/s14xHzgHY5I