Advertisment
Sheikh Aminu ibrahim daurawa ya bada labarin irin yadda Dr ahmad buk rahimahullah yayi gwagwarmaya da bada rayuwarsa a wajen da’awa da karantar da mutane.
Wanda muke masa fatan Allah ya jikansa yayi masa rahama saya aljannah ce makomarsa amen.
Ga faifan bidiyon na da Sheikh aminu ibrahim daurawa yayi.
https://youtu.be/w4O6vqA7MTs