AddiniLabaraiUncategorized

[Bidiyo] Allah ya wulakanta wannan mugu azzalumi – Dr Muhd Sani Umar R/Lemo

[Bidiyo] Allah ya wulakanta wannan mugu azzalumi - Dr Muhd Sani Umar R/LemoDr Muhammad sani umar r/lemo a cikin dububarsa yayi kalamai masu tsauri akan wanannan mutum azzalumi Wanda yayiwa karamar yarinya hanifa Abubakar kisan gilla.
Dr Muhammad sani umar ya sanya labarin wannan mugun mutum a cikin hudubarsa wanda tabbas duk kalaman da malam ya fadi akan wanannan mutum sunyi daidai dashi.
Saboda yarinyar yana kallonta a matsayin mahaifinta amma kuma ya kashe ya dadatsa ta ya binne ,bayan haka kuma ya nemi kudin fansa ga iyayenta.
Suna kallon kudin zasu ceto yar su ashe dai kudin biyan gawar ‘yarsu ce sunka kaiwa wannan mutum.
Ga bidiyon hudubar malam nan ku saurara


 
 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA