Labarai

Shahararen mai barkwaci a Tiktok Mubarak Uniquepikin ya fitar da sabon bidiyon zuwa ga Aisha Buhari akan kama Aminu

Advertisment

Shahararen mai barkwaci a Tiktok Mubarak Uniquepikin ya fitar da sabon bidiyon zuwa ga Aisha Buhari akan kama Aminu

A Najeriya shahararun ’yan TIKTOK din nan Mubarak Uniqepikin da mai ja masa baki, sun fidda wani sabon bidiyo da suke  barkwanci ga matar shugaban Najeriya Aisha Buhari tare da bukatar a sako matashin nan da aka kama wanda ake zargi da yin batanci a kanta.

Shahararen mai barkwaci a Tiktok Mubarak Uniquepikin ya fitar da sabon bidiyon zuwa ga Aisha Buhari akan kama Aminu
Shahararen mai barkwaci a Tiktok Mubarak Uniquepikin ya fitar da sabon bidiyon zuwa ga Aisha Buhari akan kama Aminu

A baya dai wadannan matasan sun hadu da fushin gwamnan jihar Kano wanda har ya kaisu ga zuwa gidan yari bayan bulale su da aka yi.

Ga bidiyon nan ku kalla.

A karkashin wannan bidiyon hausaloaded.com ta samu tattaro muku martanin mutane kamar haka.

@Bulama Bukarti:. Allah Shi Gafarta Mallam, a ja kunne Na’ibi fa kada ya tashe mu tsaye. Wai muma Mamarmu ce ko kuma mu da muke wajen Najeriya an ɗauke mana?

@abbakar:Wallahi Mubarak dan duniya ne kai da alama jikinka bai gaya maka ba kenan

@Abban fatiyha:wllh ba ruwana nayi nan yaranan Basu daddaraba

@user7354986275842:assalamu Alaikum Barka dawaraka yagajiya yagida Allah yatamaka dafta Kana lfy ba uwaa baci kaka

@Maryam Kabir:bari ba shegiya bace da ubanta  kafadi Wanda tafi karfi bakinka aci uwarka wlh dan inka zageta aradu kasheka zaayi ba ganduje bace ehe

@NORTH DEMY:Wai meya TikTok ba’a iya Following din mutum sau 150?? Wlh Da duk saina Juye Maka Gafarta Malam.

@A.A.sadiq:gaskiya wannan abu isgilanchine gah addini muslinci gaskiya kuna kuskure akanwanba abu da kukeyi allah yagafarta muku

Advertisment

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button