Labarai

Gwamnatin Nijeriya Za Ta Hukunta Jami’an SARS 33, Tare Da Biyan Naira Miliyan 265 Kudin Diyyar Wadanda Suka Kashe

Gwamnatin Nijeriya Za Ta Hukunta Jami’an SARS 33, Tare Da Biyan Naira Miliyan 265 Kudin Diyyar Wadanda Suka Kashe
Majiyarmu ta samu daga daya daga cikin marubuta rariya  Comr Abba Sani Pantami
Kwamitin Binciken Take Hakkin Jama’a da SARS su ka yi, ya kammala bincike, tare da amincewa a gurfanar da jami’an SARS 33 a hukunta su a kotu.
Sannan kuma kwamitin ya ce a biya diyya ta jimlar naira milyan 265 ga iyalan wadanda SARS su ka kashe ko su ka lahanta wa ‘yan uwa.
Babban Sakataren Hukumar Kare Hakkin Jama’a, Tony Ojukwu ne Shugaban Kwamiti. Ya mika rahoton sa a ranar Talata.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button