Shahararen mai barkwaci a Tiktok Mubarak Uniquepikin ya fitar da sabon bidiyon zuwa ga Aisha Buhari akan kama Aminu
Shahararen mai barkwaci a Tiktok Mubarak Uniquepikin ya fitar da sabon bidiyon zuwa ga Aisha Buhari akan kama Aminu
A Najeriya shahararun ’yan TIKTOK din nan Mubarak Uniqepikin da mai ja masa baki, sun fidda wani sabon bidiyo da suke barkwanci ga matar shugaban Najeriya Aisha Buhari tare da bukatar a sako matashin nan da aka kama wanda ake zargi da yin batanci a kanta.


A baya dai wadannan matasan sun hadu da fushin gwamnan jihar Kano wanda har ya kaisu ga zuwa gidan yari bayan bulale su da aka yi.
Ga bidiyon nan ku kalla.
A karkashin wannan bidiyon hausaloaded.com ta samu tattaro muku martanin mutane kamar haka.
@Bulama Bukarti:. Allah Shi Gafarta Mallam, a ja kunne Na’ibi fa kada ya tashe mu tsaye. Wai muma Mamarmu ce ko kuma mu da muke wajen Najeriya an ɗauke mana?
@abbakar:Wallahi Mubarak dan duniya ne kai da alama jikinka bai gaya maka ba kenan
@Abban fatiyha:wllh ba ruwana nayi nan yaranan Basu daddaraba
@user7354986275842:assalamu Alaikum Barka dawaraka yagajiya yagida Allah yatamaka dafta Kana lfy ba uwaa baci kaka
@Maryam Kabir:bari ba shegiya bace da ubanta kafadi Wanda tafi karfi bakinka aci uwarka wlh dan inka zageta aradu kasheka zaayi ba ganduje bace ehe
@NORTH DEMY:Wai meya TikTok ba’a iya Following din mutum sau 150?? Wlh Da duk saina Juye Maka Gafarta Malam.
@A.A.sadiq:gaskiya wannan abu isgilanchine gah addini muslinci gaskiya kuna kuskure akanwanba abu da kukeyi allah yagafarta muku
![[Bidiyo] Ni na haɗa auren G-Fresh da Alpha Charles – Jaruma Babiana](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2024/12/Picsart_24-12-25_12-05-31-313-scaled.jpg?resize=220%2C150&ssl=1)






