Labarai
VIDEO : Soyayya Mai Dai : Kalli Bidiyon Jaruma Empire Tana Yiwa Mijinta Wanka
Advertisment
Jaruma empire mai kayan mata dai, fitacciya kuma sannaniya ce wajen siyar da magungunan mata masu inganci.
Asalin sunanta hauwa sa’idu muhammad. An haife ta ne a jihar gombe a kauyen billiri ranar 26th of October 1993.
Asalin sunanta hauwa sa’idu muhammad. An haife ta ne a jihar gombe a kauyen billiri ranar 26th of October 1993.
Jaruma empire itace macen da tafi kowa samun kudi a duk fadin nigeria ta harkar maganin mata. A dalilin haka ake mata lakabi da (HIGHEST PAID SEX THERAPIST).
®Idongaritv
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com