Labarai
Gwamnan Bauchi Ya kamu Sa Cutar Coronavirus
Advertisment
Cikakken gwajin da aka yiwa Maigirma gwamnan jihar mu na Bauchi Sanata Bala Muhammad Abdul-Qadir ( Kauran Bauchi) an tabbatar da ya kamu da cutar bayan yayi mu’amala da ‘dan gidan Atiku Abubakar a filin jirgi
Wannan shine abinda ya tabbata gwamna ya kamu da cutar bayan rahoton jiya da ya bayyana cewa gwajin ya nuna Gwamnan bai kamu da cutar ba
Yaa Allah Ka yaye wa Maigirma gwamnan mu, Ka bashi lafiya tare da sauran wadanda suka kamu da cutar Amin Yaa Hayyu Yaa Qayyum
Advertisment
Daga Dattti assalafy
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com