Labarai
[Bidiyo]Zaben 2023: Dalilan Da Suka Sa Na Fi Saura Cancanta – Tambuwal
Advertisment
![[Bidiyo]Zaben 2023: Dalilan Da Suka Sa Na Fi Saura Cancanta – Tambuwal [Bidiyo]Zaben 2023: Dalilan Da Suka Sa Na Fi Saura Cancanta – Tambuwal](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2022/02/team_tambuwal-20220202-0001.jpg?resize=350%2C249&ssl=1)

Gidan jaridar murya amurika voahausa kenan sun tattauna da tambuwal akan shin miyasa yake ganin yafi sauran yan takara cancanta.
Inda ya fadi irin gwagwarya da yayi a fagin siyasa tun shekarar 2003 zuwa yanzu wanda yace shi mulki na Allah ne.
Ga bidiyon tattaunawar nan ku saurara kuji.