Labarai

Hotunan Shagalin Bikin Alameen GFresh da Sayyada Sadiya Haruna

Jiya Lahadi aka yi taron bikin mawaƙin nan Abubakar G-Fresh da amaryarsa Sadiya Haruna fitacciyar mai amfani da kafafen sada zumunta a Arewacin ƙasar nan.

Dama tun a kwanakin baya ne aka ɗaura aurensu amma ba a yi taron shagalin biki ba sai a Lahadin nan.

Shagalin bikin dai ya haifar da cece-kuce a kafafen sada zumunta saboda rashin ganin wadda ta yi uwar amarya wajen shirya bikin wato Jaruma Rashida Mai Sa’a a wajen taron.

Sai dai an ga fuskar Jaruma Teema Makamashi wadda ita kuma suka daɗe suna taƙun saƙa da amarya Sadiya.

Ga hotunan nan kasa

Hotunan Shagalin Bikin Alameen GFresh da Sayyada Sadiya Haruna Hotunan Shagalin Bikin Alameen GFresh da Sayyada Sadiya Haruna Hotunan Shagalin Bikin Alameen GFresh da Sayyada Sadiya Haruna Hotunan Shagalin Bikin Alameen GFresh da Sayyada Sadiya Haruna Hotunan Shagalin Bikin Alameen GFresh da Sayyada Sadiya Haruna

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button