Labarai

Wani matashi zaiyi wuff da tsalallan budare biyu rana daya

Advertisment

Wani matashi zaiyi wuff da tsalallan budare biyu rana dayaMatashi Muhammad zai angonce,
Ze auri Mata biyu a ranar 1st January 2022
Wannan Abune mekyau , Kuma abin Ayi Koyi dashi ,
Allah Yabudawa Matasan mu Mata sukwana a Gidajensu Kafin Watan Ramadan.
Idan baku manta ba wani matashi daga garin abuja shima yayi wuff da mata biyu a rana daya wanda shima a lokacin hotunan kafin aure da labarinsa sun karade shafukan zada zumunta.
Ga katin gayyatar nan.Wani matashi zaiyi wuff da tsalallan budare biyu rana daya

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button