Labarai

Hotunan: Boko Haram sun harba rokoki a Maiduguri yayin da Buhari zai kai ziyara a yau

Advertisment

Yayin da Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ke shirin kai ziyara Maiduguri a yau, Boko Haram sun harba roka a filin jirgin sama na Ngomari a yau.
Jaridar DAILY NIGERIAN ta rawaito cewa roka ɗaya ya sauka ne a yankin Ajilari kusa da filin jirgin sama inda sansanin sojoji ya ke.
Wata majiya ta ce mutum ɗaya ya rasu a Ngomari, inda wasu kuma su ka samu raunuka a Ajilari.
Ga hotunan nan kasaHotunan: Boko Haram sun harba rokoki a Maiduguri yayin da Buhari zai kai ziyara a yau Hotunan: Boko Haram sun harba rokoki a Maiduguri yayin da Buhari zai kai ziyara a yau Hotunan: Boko Haram sun harba rokoki a Maiduguri yayin da Buhari zai kai ziyara a yau Hotunan: Boko Haram sun harba rokoki a Maiduguri yayin da Buhari zai kai ziyara a yau

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button