Labarai
Wani matashi zaiyi wuff da tsalallan budare biyu rana daya
Advertisment


Ze auri Mata biyu a ranar 1st January 2022
Wannan Abune mekyau , Kuma abin Ayi Koyi dashi ,
Allah Yabudawa Matasan mu Mata sukwana a Gidajensu Kafin Watan Ramadan.
Idan baku manta ba wani matashi daga garin abuja shima yayi wuff da mata biyu a rana daya wanda shima a lokacin hotunan kafin aure da labarinsa sun karade shafukan zada zumunta.
Ga katin gayyatar nan.





