Labarai
Bidiyo: Allahu Akbar Bayan Sati Biyu Da Aure Minti Biyar Kafin Rasuwar Amarya Tayiwa Angonta videon Karshe
Advertisment
Allahu Akbar lallai wannan irin labari yana dauke da ban tausai irin wannan al’amari.
Wanda matuka na tausayawa wannan amarya,amma babu yadda zatayi wanda yafita sonshi ya karbi abinda .
A madadin ni Ceo Hausaloaded da mabiyantanta na miki ta’aziyarsu zuwa ga iyalan wannan bawan Allah, Allah ya jikansa yayi masa rahama Amen.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

![[Bidiyo] Ni na haɗa auren G-Fresh da Alpha Charles – Jaruma Babiana](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2024/12/Picsart_24-12-25_12-05-31-313-scaled.jpg?resize=220%2C150&ssl=1)





Pls
Sunan mal usman kuma dan garin Niger ne cikin Minna matarsa kuma Yar kaduna ce da sukai auren ne sai ya barta a kaduna suke xaune amma ba Dan Kano bane kamar yadda ake yadawa. Yana dai da yan uwa a Kano amma ba Dan Kano bane. Don Allaah ya kamata a dunga bibiyar diddigin sahihancin labarai kafin yada su Saboda gujewa yin qarya ko kuskure.Allaah ya jiqansa ya gafarta masa damu Baki 1