Politics Musics
[VIDEO Gamayar Mawaka Sarkin Waka FtAli Jita ft Tijjanin Gwandu – “Mu Chanza Chanji”Tambuwal For President
Advertisment


Wannan wakar anyiwa Aminu Waziri Tambuwal a matsayin dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar pdp a shekarar mai zuwa 2023.
Sarkin waka ,Ali jita, Misbahu M Ahmad,Sani musa danja ,Yakubu Muhammad ft Tijjanin Gwandu da mustapha Nabarsaka da hannah s Usman da dai sauran jaruman da sunka fito wannan wakar.
Ga bidiyon wakar nan sai ku kall.




