Politics Musics
MUSIC : Ali Jita – Atiku Ne Amsa
Advertisment
Shahararren mawakin nan Ali jita ya fitar da sabuwa wakar sadaukarwa zuwa ga mai girma tashon shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP Alh.Atiku Abubakar.
Atiku Abubakar tsohon shugaban kasar Nigeriya ne da sunkayi shugabanci tare da Obasanjo wanda yayi masa mataki shekara takwas.
Atiku Ne Amsa waka ce wadda ali jita ya fitar domin nuna goyon bayansa inda yace Aminu waziri Tambuwal ne yace a gayawa Apc dun taliyar karshe.
Ali jita mawaki ne da yayi suna sosai a wajen wakokin Soyayya, Aure da siyasa.
Atiku ne Amsa waka ce domin a ceto kasar Nigeriya daga halin da ta shiga da yarda Allah.