Politics Musics

[MUSIC] Gamayar Mawaka Sarkin Waka FtAli Jita ft Tijjanin Gwandu – “Mu Chanza Chanji”Tambuwal For President

Hadakar Mawaka - Mu Chanza Chaji Aminu waziri ya Rike Kasa

https://file.hausaloaded.com/vfm-admin/vfm-downloader.php?q=0&sh=94a729241dd18d6350a754912c543c1eIna ma’abota sauraren wakokin hausa na fitatttun mawaka da kuma na siyasa a yau munzo muku da sabuwa wanda da manya manyan waka sunka fitar da ita.
Wannan wakar anyiwa Aminu Waziri Tambuwal a matsayin dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar pdp a shekarar mai zuwa 2023.
Mawakan da suke cikin wannan wakar Sarkin waka ,Ali jita, Misbahu M Ahmad,Sani musa danja ,Yakubu Muhammad ft Tijjanin Gwandu da mustapha Nabarsaka da hannah s Usman da dai sauran jaruman da sunka fito wannan wakar.
Kadan daga cikin baitocin
– Ba haka munkai da su ba.
– A chanza Chanjin kasata
– Mu chanza Chanji su dan kulli zasu koma Gida
– Mu Chanza Chanji su dan kulli zasu rushe kasa.

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button