Politics Musics
MUSIC : Auta Mg Boy – Sai Jagaba
Advertisment
Auta Mg Boy mai wakar Baba ayimini aure shima ya fara wakar siyasa a wannan shekara mai ta 2022.
Auta Mg Boy yayi waka mai taken ‘sai Jagaba ‘ yayi wannan wakar ne ga dan takarar shugaban kasa Bola tinubu.
Auta Mg Boy mawaki ne da yayi fice wajen rera wakokin soyayya da kauna amma a wannan lokaci shima yace baza’a barshi a baya ba.
Sai jagaba itace wakar auta Mg Boy ta farko ga dan takarar a wannan shekara.