Politics Musics

[VIDEO Gamayar Mawaka Sarkin Waka FtAli Jita ft Tijjanin Gwandu – “Mu Chanza Chanji”Tambuwal For President

[VIDEO Gamayar Mawaka Sarkin Waka FtAli Jita ft Tijjanin Gwandu - "Mu Chanza Chanji"Tambuwal For PresidentIna ma’abota sauraren wakokin hausa na fitatttun mawaka da kuma na siyasa a yau munzo muku da sabuwa wanda da manya manyan waka sunka fitar da ita.
Wannan wakar anyiwa Aminu Waziri Tambuwal a matsayin dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar pdp a shekarar mai zuwa 2023.
Sarkin waka ,Ali jita, Misbahu M Ahmad,Sani musa danja ,Yakubu Muhammad ft Tijjanin Gwandu da mustapha Nabarsaka da hannah s Usman da dai sauran jaruman da sunka fito wannan wakar.
Ga bidiyon wakar nan sai ku kall.

DOWNLOAD VIDEO

DOWNLOAD AUDIO HEREMr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button