Politics Musics

MUSIC : Nazifi Asnanic – Rantsuwa “Oyoyo Abba”

Shahararren mawakin nan na siyasa da ke jihar kano Nazifi Asnanic wanda yake shima dan Kwankwasiyya ne.

MUSIC : Nazifi Asnanic - Rantsuwa "Oyoyo Abba"

Yayi sabuwa wakarsa mai suna kidan Amana Abba Gida Gida  wadda yayiwa zaɓaɓɓen gwamnan jihar kano Abba Gida Gida .

Abba Gida Gida yana da masoya yan fim da mawaka sosai a cikin masana’atar Kannywood.

Yayi wannan wakar ne domin taya Abba Gida Gida da masoyan Abba Gida Gida da jagororansu kwankwaso.

DOWNLOAD MP3Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button