Kannywood
Nafisa Abdullahi Ta zama Jakadiyar Pepsi Naija
Advertisment
Shahararar jarumar masana’antar shirya fina finai ta kannywood a yau din nan 28/10/2021 ta zama Jakadiyar Pepsi Naija.
Idan baku manta shaharar jarumar tana daga cikin manyan jaruman kannywood da sunka dade suna tala leda a masana’antar ta kannywood.
Jaruma nafisa Abdullahi ta bayyana wa duniya cewa tana son gayawa duniya yau da samu wani yarjejeniya mai ban mamaki da samun zama Jakadiyar Pepsi Naija.
“Hey instafam, just wanna let y’all know that I just signed an amazing deal with @pepsi_naija and I’m really excited about this one! Say hello to the newest “PEPSI AMBASSADOR “…..
#pepsiambassador
#pepsi”


Ga hotunan yadda anka sanya hannun da manyan kamfanin.









