Kannywood

Shin Da Gaske Garzali Miko Ya Mutu?

Irin wannan dabi ta yayata mutum ya mutu a kafar sada zumunta ba yau anka fara bata wanda yakai akeyiwa manya manyan malaman addinin musulunci da manyan yan siyasa haka zalika ga jaruman masana’antar kannywood wanda ba wannan ne na farko ba.
Wanda a wannan sati ta fado kan jarumi kuma mawaki garzali miko wanda har ni ceo hausaloaded an kira ake tambayata shin da gaskiya ne.
To alhamdulillahi ga bidiyon mamacin nan yana maganar yadda shima yaji sanarwa mutuwarsa.
Ga bidiyon nan kasa domin ji daga bakin wanda anka ce wai ya mutu.
https://youtu.be/H3i83mKKPy8

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA