Kannywood
Jaruman da sunka dawo harka fim bayan shekara 13 da bari
Advertisment
Jaruman Kannywood 3 Da Su Ka Dawo Harkar Fim Bayan Shekara 13 Da Barin Harkar Da Su Ka Yi Sakamakon Auren Da Su Ka Yi tashar YouTube channel mai nuna Nagudu tv .


Fati Muhammad (tsohuwar matar Sani Musa Mai Iska kuma tsohuwar matar Umar Kanu, yayan Ali Jita)


Maryam Abubakar JanKunne (tsohuwar budurwar Sani Danja wanda ba su kai ga aure ba, ta auri wani daban)


Amina Uba Hassan (tsohuwar matar Adam A. Zango ta farko, kuma Maman ɗan sa Haidar)
Duka waɗannan jarumai uku, sun yi aure ne tun kimanin shekaru 13 da su ka gabata wasu ma fiye, kuma su ka jingine harkar, amma su ka dawo cikin ta a cikin wannan shekara ta 2021.
Meye ra’ayin ku kan dawowar waɗannan jarumai?

