Kannywood

Tirkashi Hamisu Breaker Ya yi Bayyani Akan mutuwar Auren Momee Gombe

Advertisment

Hamisu Breaker Ya yi Bayyani Akan  mutuwar Auren Momee GombeKamar Yadda Kuka Sani Jaruma Momi Gombe Ta Shigo Kannywood Ne Ta Sanadiyyar Wasu Mutane Wanda Ake Zarginsu Da Hadin Baki Wajen Kashe Aurenta.
Maimuna Abubakar Wanda Akafi Sani Da Momi Gombe Fitacciyar Jarumar Kannywood Wanda Take Sharafinta A Yanzu Cikin Fina-finan Kannywood Da Kuma Wakokin Hausa.
A Farkon Shigowa Jarumar Cikin Masana’antar Kannywood Ta Shigo Ne A Bazawara Ma’ana Tayi Aure Sannan Ta Fito Daga Karshe Sai Aka Ganta Acikin Masana’antar Kannywood.
A Wani Dogon Bincike Da Mukayi Mungano Wasu Jita-jita Da Ake Yadawa Akan Jarumar Wanda Ake Lakabawa Jarumi Kuma Mawaki Hamisu Breaker, Biyo Bayan Labarin Cewa Ita Bazawarace.
A Wata Doguwar Bidiyo Da Zaku Kalla A Kasan Wannan Rubutu Zakuji Cikakken Bayani Daga Bakin Hamisu Breaker Akan Jita-jitar Da Ake Nacewa Shiya Kashewa Momi Gombe Aure Ta Shigo Cikin Kannywood.
Duk Da Dai Kowanne Mutumi Idan Yasan Momi Gombe Toh Dole Ne Yasan Hamisu Breaker Duba Da Yadda Aka Gandu Tare Tun Farkon Shigowarta Masana’antar Kuma Ake Ganinta Sosai Acikin Bidiyon Wakokinsa.
Ga Cikin nan ku kalla kuji daga bakinsa.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button