Kannywood
Tabarakallah Jaruman Kannywood Mata Masu Kama Da Iyayensu
Advertisment


Jaruman Dai Suna Da Yawa. Amma Mun Kawo Muku Guda Goma Sha Shida.
Hausawa kance kyawon ɗa ya gaji ubansa to suma da wadannan jarumai mata masu haskakawa a masana’antar kannywood suna taka rawar gani sosai wanda duk wanda ya kalli hotunan zai fahimci cewa tabbas sunyi kama da iyayensu…
Sai ku godewa Allah ku a kyautatawa iyaye kuma muna rokon Allah ya aurar da ku a gidan mazajenku amen.
Ga Sunan cikin faifan bidiyo ku kalla.

