Kannywood

Maryam Booth tayiwa Sarkin waka Martani tare da saukale

Advertisment

A wata wallafa da tayi a shafinta na Instagram, Booth ta saka bidiyon wani malami yana wa’azi a kan mutanen da ke haihuwar yara da yawa alhalin basu da hanyar shigowar kudi a duk wata don kula da su.

A kasan bidiyon, ta rubuta cewa tana jira abawa malamin amsa shima kamar yadda aka yiwa abokiyar sana’arta, Nafisa Abdullahi, wacce dama tun farko ita ce ta fara kalubalantar iyayen da ke tura yara almajiranci.

ta kuma bayyana cewa kafin su su fada malamai ne suka fara fadi amma shi Naziru kullun burinsa shine ya zagi yan fim.

Ta ce:

Advertisment

Don Allah Ina jiran abawa malam answer shima. Ko dai dama mata kawai za ka iya mayarwa martani? Dan Allah ku tayani fassara masa don na tabbata yana bukatar haka.✌️”

 

 

 


Jama’a sun yi martani
usman_nasirh ya ce:

Xafa mu kara sakin video tamm”
ana_herleemerh ta yi martani

“Abin ai da rainin wayo, Sanusi Lamido ma yayi Alla-wadai da almajiranci amma har yau babu wanda ya kalubalance shi”
hannafi_dahiru_kagadama ya ce:

“Wanna magana haka yake Kanwata Ramadan Kareem

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button