Kannywood

Adam A Zango Yayi Aure Na Shida Kalli Kyawawan Hotunan sa Da Amaryasa

Advertisment

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan da Amaryarshi, Safiya da aka daura musu aure yau. Rahotanni sun nuna cewa aurenshi na shida kenan. Wannan na zuwane kasa da sati daya bayan da Adamun ya bayyana cewa an daga aurenshi sai bayan sallah.

A sakon daya fitar ta dandalinshi na sada zumunta, Adamun ya godewa masoyanshi da suka aikemai da sakon taya murna, inda kuma yayi fatan cewa in Allah ya yarda shi da matarshi har abada.
Muna tayasu murna da fatan Alheri.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button