Politics Musics
MUSIC : Adam A Zango – Wakar Yahaya Bello Adoza
Adam a zango wakar yahaya bello Dan Takarar shugaban kasa 2023
Advertisment
Wanda yanzu dai a kannywood anyi rashe biyu na mawakan apc akwai yan gefen Rarara akwai yan gefe Abdul amart mai kwashewa wanda sune suke tallar bello yahaya gwamnan kogi a matsayin dan takarar shugaban kasa Nigeria a karkashin jam”iyar apc 2023.
Wanda shine adam a zango ya fara rera wakar bello yahaya mai taken Adoza wanda munka Sanya muku kuyi amfani da alamar download mp3 a kasa domin saukar da wakar.