Labarai
Bidiyo: Shin Makafi Sun Fara Bude Idanun Su Kenan? Rarara Ya baiwa Aminu Dumbilim Kyautar Naira Miliyan Daya ₦1M Da Mota Sabuwa Fill
Advertisment
Daga Musa Bala Daneji
A Yau Ne Shahararren Mawakin Nan Dauda Kahutu Rarara Ya Gwangwaje Shahararren Mawakin Nan Da Yayi Wakar ( Mu Makafi Ne Bamu Ganin Kowa ,Bamu San Kowa Banda Kwankwaso ) wato Aminu Dumbulum da Sabuwar Mota da Kuma Kudi Naira Miliyan Daya Saboda Dawowarsa Tafiyar APC Gandujiyya
Tsohon Mawakin Kwankwasiyya Aminu Dumbulum Ya Godewa Dauda Kahutu Rarara Bisa Wannan Kyauta Dayayi Masa, Yayin da Yace Tunda Yake Baitaba Farin Ciki Irin Na Yau ba,
Daga Karshe Yayi Addu’ar Allah Ya Bawa Gwamnan Jahar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje Nasarar Kammala Gwamnatinsa Lafiya.
Sai ku latsa wannan link domin sauraren daga bakin mawakin daman hausawa kance waka a bakin mai ita yafi dadi.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

![[Bidiyo] Ni na haɗa auren G-Fresh da Alpha Charles – Jaruma Babiana](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2024/12/Picsart_24-12-25_12-05-31-313-scaled.jpg?resize=220%2C150&ssl=1)






