Labarai
Sautin Murya : Bayyani Daga Bakin Yarinyar Da Ta Tsira Da Ranta A kisan Da Matar nan Tayiwa ‘Ya’yanta A kano
Advertisment
Wannan shine sautin murya kanwar matar da ta kashe ‘ya’yanta a jahar kano,wanda abun yayi matukar daukar hankali mutane sosai.
Wanda zakuji yadda ita wannan yarinya ta tsira da ranta bayan da ko itama yarinya akwai rauni a jikinta wanda Allah yasa kwananta na gaba.
Ga sautin Murya nan a cikin alamar faifan bidiyo.
![[Bidiyo] Ni na haɗa auren G-Fresh da Alpha Charles – Jaruma Babiana](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2024/12/Picsart_24-12-25_12-05-31-313-scaled.jpg?resize=220%2C150&ssl=1)






