Kannywood
Bidiyo : Raddi Ga Masu Ali Nuhu Gorin Mahaifinsa Ba Musulmi Bane Game da Zugar Zana Ga Rahama Sadau ~ Young Ustaz
Zakuji irin yadda Young Ustaz yayi magana sosai akan masu kalamai da bakaken maganganu akan cewa uban Ali nuhu ba musulmi ba.
Da inda yayi gugar zana kan wata fitsari ya wanda ba’a cewa komai sai Allah ya sawake.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.


