Labarai

Bidiyo : Buhari bashida amfani Inji Aisha Yusefu Ta kuma caccaki matasan Arewa da suka ki fitowa zanga Zanga

 
Ta kalubalanci ‘yan Arewa, tace wai ‘yan Arewa sun zama kamar wawaye marassa kishi sunki fitowa zanga-zanga kwatar ‘yancin kansu, wai kada ‘yan Arewa su yadda a rudesu da batun addini, su fito kawai a harzuka kasar, wato tana magana ne daga cikin gidanta
Hakika wannan matar ‘yar kwangila ce, zanga-zangar nan akwai siyasa a cikinta Billahi, ba shakka an saka siyasa a ciki, kuma Insha Allahu sai sunji kunya
Jama’ar Arewa kada ku biyewa Aisha Yesufu, lallai ku bi karantarwan addinin Musulunci domin neman mafita akan kowace irin damuwa da matsala, wannan bayahudiyar mata a rigar Musulunci ba hujja bace
Aisha Yesufu bayan ta kunnar wutar rikicin ENDSARS ga ta nan ta buya a gidanta tana jin dadin rayuwa tare da yin jima’i tare da mijinta a gida hankalinsu kwance, shaidaniya ta ingiza yaran mutane suna kokarin ruguza kasa
Insha Allahu abinda tayi sai ya biyota har kan gadon baccinta, domin Allah ba azzalumin bayinsa ba ne
Yaa Allah Ka kunyata makiya zaman lafiyar Kasarmu Nigeria Amin
Ga bidiyon nan kasa .

 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

2 Comments

  1. Kai da kake againsting din Aisha Yesufu kafi kowa hasara domin kana cewa zaman lafiyah aka san mu wanene yace maka a arewa akwai zaman lafiyah wannan bafadan addini bane kuma ba na kabilanci bane wannan neman yenci neh, kuma maganar jimai da mijinta kayi zunubi ina ruwan ka da jima inta dan Allah mukulla mucigaba dafadin gaskiya domin akwai hisabi!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button