Kannywood

Wata Sabuwa ! Nazir Sarkin Waka Ya Shiga Rigimar Beelalgy Yaron Da Yan Sanda Na cewa Zarafinsa

Advertisment

Masha Allah nazir m Ahmed sarkin waka ya shiga Rigimar Bilal Adam Gaya wanda yan sanda naci zarafinsa wanda shine nazir m Ahmad wanda anka fi sani da Sarkin waka ya shiga wannan rigimar.

Ga bayyanin da ya wallafa a shafin sa na sada zumunta wato instagram.

“Anci zarafin yaron nan Allah ba zai bariba kuma… ko me yayi bai cancanci haka ba…Kar ka damu zamu duba lamarin. In sha Allah.. ban sanshiba wllh amma ni bana goyon bayan hassada”

Wannan shine bidiyon cin zarafin da yan sanya nayiwa wannan yaro.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button