Uncategorized
Bidiyo : Duniya Ina zaki Damu ! An kama Matashi Tsirara Ya Shiga Gida Yiwa Mata Fyade
Wannan wani matashi ne wanda ke bayyani da kansa da Yadda yayiwa mata fyade sosai wanda yace yayiwa mata alaka 40 wanda kuma yace a wannan shekara ne ya fara A’uzubillahi.
Tabbas wannan mutum yayi aika aika sosai a cikin wannan al’amari Allah ka yafemana amen.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.


