Kannywood
Hotunan Pre Wedding Din Lilin Baba Da Ummi Rahab
Advertisment
Kalla Hotuna Da Bidiyon Kafin Aure Na Lilin Baba Da Amaryar Sa Ummi Rahab. (Pre Wedding Pictures) An Saki Wasu Hotuna A Shafukan Sada Zumunta Inda Aketa Cece Ku Ce Akai.
Sai Dai Bayan Munyi Dogon Nazari Da Bincike Akan Hotunan. Sai Muka Gane Bana GasKiya Bane, Sai Dai Muna Sa Ran Nan Da Dan Lokaci Kalilan Zasu Saki Hotunan Kafin Auren Na GasKe.
Bikin Nasu Yanata Matsowa Domin Kuwa Yanzun Ana Tunanin Bazai Dauki Lokaci Ba Za,ayi Wannan Babban Shagali. Kalla Hotuna Da Bidiyon Inda Aka Wallafa Hotunan Kafin.
AdvertismentView this post on Instagram