Kannywood

Hoton Bello Muhd Bello Da Baturiya Ya Jawo cece kuce  Tsakaninsa Da Mutane kan Rungumarta

Advertisment

Jarumin wasa  kwaikwayo na masana’antar kannywood  bello Muhammad bello ya wallafa hotunsa tare da baturiya wanda itama za’a ce jaruma ce a masana’antar kannywood  domin ta fito fim tare da Margayi Rabilu musa ibro.

Wanda a cikin wannan fim ta fito a matsayin matarsa Mai suna carmen McCain.

Bello Muhammad Bello tare da Jaruma Carmen McCainIn

Wanda  wasu sunkayiwa jarumin martani kan cewa a mastayinsa na musulmi bai dace ba, ga kadan daga cikin masu masa martani da shima ya mayarmusu.

Zainab_hassan54456:Yanxu Ana magana zai ce kanwar mama nace kuma da alolata “

“Generalbmb4pmb : @zainab_hassan54456 Allah ya isa ban yafe ba”

“bukrah2  : Duk soyayan kada annabi amma kanayin abin da bai kamataba a Musulunci trrrrrrrrrrr Allah yasawake this is rubbish”

Generalbmb4pmb: @bukarh2 Ka Fara Tir da Abinda ka aikata Satin Nan

“abbatijjani.bukar : General ba girmanka bane ba matanka bane kuma kana kamata haka, kamanta da maganan annabi Muhammad SAW ne? Dan Allah ka gyara”

“fatimababy : Wnana ba Dede bane muna ganin mutuncinka kazo ka dafe Matar mutane”

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button