Kannywood
Da zanga Abduljabbar sai na yi shahada na shake shi Ya mutu – Inji Jarumar kannywood Inteesar
Advertisment
Abun yayi kamari irin yadda jarumar masana’antar kannywood ke ikirarin da zata hadu da Abduljabar sai tayi shahada domin ta kashe shi.
Ko kunsan miyasa wannan jarumar tayi ikirarin hakan a cikin wani faifan bidiyo da ta wallafa saboda kalaman batacin fiyayyen hallita Annabi Muhammad s.a.w.
Ga bidiyon nan kasa ku saurari cikakken bayyani daga bakinta