Kannywood
Karanta amsar da Nafisa Abdullahi ta baiwa wani da ya ce mata kizo na aureki ki huta da gori
Advertisment
Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta mayarwa da wani amsa me zafi bayan da ya ce mata, kizo na aureki ki huta da gori.
Mutumin ya mata maganarne a shafinta na sada zumunta inda ita kuma ta mayar mai da martanin cewa, Saidai in auri Alhassan, watau mahaifinshi kenan.
@hutudole.com
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com





Ai gaskiya ya fada idan ya aureta taimaka mata yayi in kuma sonshi ne batayi tazo ni in taimaka mata inyi jahadi